Skip to main content

Posts

ALH.DR.ENGR.USMAN MAIJAMA'A KALLAMU,GARKUWAN DABAN-FULANI,

The Rector is the Head of the institution and the Chief accounting officer. Engr. Dr. Usman Maijama’a Kallamu (MNSE) was born on the 16th of January, 1964 in Daban Fulani in kwami L.G.A of Gombe State. He started his primary education in his place of birth at Daban Fulani Primary School in 1971. Upon completion in 1978 he attended Government Secondary School, Nafada, from 1979 to 1982 and Government Science Secondary School, Gombe from 1982-1984 from where he obtained his O level certificate (GCE/WASC). In 1985, he headed for the famous Kaduna Polytechnic where he obtained his ND in 1988. After his one year compulsory IT he went back to pursue his HND in the same institution in 1991 and Graduated with flying colours in 1993. Having practicalized his knowledge by working a while he felt the urge to continue his education but this time with some touch of middle belt University. He gained admission into the University of Agriculture, Makurdi where he obtained his Post Graduate Dip...

KIN JININ BAKI A AFRICA TA KUDU,ABUNDA KE FARUWA.

Wannan makala ce da aka rubuta don amsa tambayoyin da masu karatu suka aiko kan hare-haren da ake kai wa baki a Afirka Ta Kudu. Sashen binciken kwaf na office Sashin basira Reality ne ya binciki lamarin. A 'yan kwanakin da suka gabata, masu zanga-zanga sun tayar da zaune tsaye a birnin Johannesburg da ke Afirka Ta Kudu, inda masu zanga-zangar suka fasa shaguna da lalata motoci wadanda akasarinsu mallakar baki 'yan kasashen waje ne. TAMBAYA : Mene ne Xenophobia? AMSA : Xenophobia kalmar Turanci ce wadda ke nufin tsana ko kin jinin bakon abu, ko kuma a wannan yanayin mutane 'yan kasar waje. Kamus din Turanci na Merriam-Webster ya ruwaito cewa kalmar ta samo asali ne a karshen karni na 19. Tambaya : Wai shin mai ya sa suke kin baki su 'yan Afirka ta Kudun kuma bakaken su ne kawai suke kin bakin ko kuma har ma fararen fata ? Amsa : Talauci da rashin aikin yi da ya yi wa 'yan kasar katutu shi ne kashin bayan wadannan hare-hare. Kasar ta samu cik...

KADAN DAGA TARIHIN BABBAR KASUWAR GOMBE

Kasuwa dai gurine da ake hada-hadar kayayyaki na saye da sayar wa , kuma gurine dake tara mutane maban-bamta , kuma kasuwa tana bunkasa ne daga yawaitar mutanen dake shige da fice daga cikinta . Wadanda suka hada da mutanen kar-kara masu kawo kaya , da masu Sayan kayan .       Yau zamu tsakuro muku tarihin babbar kasuwar Gombe dake arewa maso gabashin Nigeria. Babbar kasuwar dai ta wanzu wajejen shekaru 36 baya . To tun sheka (1983) kuma ta tasone daga tsohuwar kasuwar dake tsakiyar fadar jihar , wato kudu maso yammacin gidan Sarkin Gombe . Inda kasuwar take a yanzu ya kasance gona ce ta Sarki a da can, sannan ta farane daga yamma da inda take yanzu , wato wa danda suka fara dawowa sune MAHAUTA sannan daga baya suka koma arewacin kasuwar , sai kuma yan Gwari suka zauna a yammacin kasuwar , a kudancin kasuwar ya dauki yan kasuwa masu caton-caton , da suka had...

ZUMUNCI A MUSULUNCI

          Sada zumunci shi ne kyautatawa da jinkai da bibiyar ’yan uwa (ma’abuta zumunci), ta hanyar sadar da dukan alheri gare su, da kawar da dukan sharri daga gareb su gwargwadon iko. Ziyartarsu da amsa kira da gayyatarsu da taimaka musu da dukiya da tausasa magana gare su da kawar da kai daga kura-kuransu da yi musu addu’ar alheri, duk bangarde ne na sada zumunci. Har ila yau, ma’anar zumunci na game yin sallama ga dan uwa yayin haduwa da gaishe shi da ce masa yarhamukallahu idan ya yi atishawa ya ce alhamdulillahi. Sannan zuwa duba dan uwa yayin da yake rashin lafiya da jajanta masa kan wata asara da ya yi da taya shi farin cikin samun wani alheri da rufa masa asiri da rike amanarsa da kare mutunci da martabarsa a kan idonsa ko a bayansa a boye ko a bayyane da yi masa nasiha da shawara ta alheri duk sada zumunci ne. Hukuncin sada zumunci: Wajibi ne Musulmi su sada zumuncin da ke tsakaninsu, kamar yadda shiryarwar ...

DANNIYA KO ADALCI, GA YAN SHI'A

                     Sheikh Ibrahim zakzaky ne ya kafa kungiyar shi"a ta kasa, wato IMN a arewacin kasar a birnin Zaria dake a jihar Kaduna a shekar 1980 da 1990 . Ya samu wannan hurumi ne ta kwaikwayo da yabo ga juyin juyahalin kasar Iran a 1979 tare da mu'amala da hotunan Ayatullah Ruhollah Khomeini da Ayatullah Ali khamenei a shafinsa na yanar gizo. IMN na kuma goyon bayan kafa gwamnatin Islama a Nigeria. IMN ta dade da kasancewa a bar lura wajen rikici ga gwamnatin Nigeria, wadda ta aiyana IMN a zaman kungiyar rikici tare da anfani domin danne mabiya IMN da duk wani auyukan ta.                        Sama da shekara goma tun sanda a ka dakile kungiyar IMN--kisan gilla, tare da binne mabiya IMN 347 da hukumar sojojin Nigeria sukayi. A Disamba 2015 a Zaria-kuma duk da cewa COL...

HAKURI DA JURIYA

Hakuri;wani al-amarine mai matukar tsada musamman ga Wanda bashi da Juriya. Hakuri a rayuwa yana da matukar girma idan har ya kasan ce da yafiya. Mafi yawan tashin hankalin da yake kawo fada tsakanin ma'aurata, rashin hakuri ne. Hakama idan kaga an samu tashin-tashina a gari, to shima ya samo asaline daga rashin hakuri. Haka idan an kaure da yaki tsakanin kasa,da kasa wannan ma rashin Hakuri. Inda ace kowa zai hakura, kuma ya tsaya a matsayin sa da an huta da samun tsaiko a tsakanin al-umma. Talaka ya hakura da talaucin sa, ya gane cewa wannan shine ya dace da jarrabawar sa, daga Allah. Mai Dukiya ya hakura da dukiyar daya samu, ya taimaka wa Wanda bashi dashi,ko kuma na kasa dashi. Mai mulki ya hakura da matsayin sa, Wanda Allah ya bashi, yayi adalci acikin al-umma, kuma ya gode da kimar daya samu a cikin mutane. Malami yayi hakuri ya jure wajen karantar da jama'arsa wajen sanin dokoki, kuma ya jure da matsayin sa na mai hurda da masu koyo. Idan da za'ayi haka da kowa zai ...

HADIN KAI SIRRIN CI GABAN AL-UMMA

                   Hadin kai Mabudin ci gaban al-umma a kan Matsaloli daban-daban da kuma Cigaban su, kai baki dayama Duniya tana tafiyane a kan asasi na hadin kai . Kananan koramu da suke haduwa a wuri guda sune suke haifar da Babban kogi, ta yadda suke kasan-cewa masu karfi harsu rinka Samar da wutar lantarki, sannan su shayar da manya-manyan filaye na Noma,ta yadda wurare zasu koma kore shar, gwanin ban sha'awa .                    Hakanan itaciya da ga sassa manya da kanana, kamar rassa da gany e , idan basu samu tushe daga saywa guda daya ba, to da ba za'a iya samun bishiyar ba . Hakanan makaranta da haduwar Malamai, da Dalibai, take cika . Hakanan Run-dunonin Sojoji masu Fada, Wadanda zasuyi nasara kayu nansu ba'arabe yakeba, sannan sun kaucewa duk wani sabani a tsakanin su, kuma suna biyayya ga shugab...