Skip to main content

Posts

Showing posts from December, 2020

MAGANIN CIWON CIKI NA BANGAREN HANUN HAGU.

*DAGA ZAUREN SASHIN BASIRA* Mene maganin ciwon ciki na barin hannun hagu❓   🤔Ciwon ciki na bangaren hagu yawanci yana faruwa ne daga hanji ga mata kuma yafi faruwa ne saboda hannun mahaifa na hagu idan ciwon bai yawa ba yana tafiya dakansa cikin kwana 1-2,amma idan ciwon yazo da zazzabi, Ciwon yayi yawa ko wurin ya kumbura, ko kashin jini, ko yawan tashin zuciya ko amai, ramewa, ko fatar tazama yellow to akwai bukatar zuwa asibiti.  ðŸ”¸ *Diverticulitis* yana yawan kawo irin wannan musamman mutanen da suka kai shekara 40 zuwa sama, diverticulis wasu yan jikkuna ne ke samuwa akan hanji to idan suka kece ko suka kumbura ko infection yashiga sai diverticulis din yafaru yana zuwa da zazzabi, tashin zuciya, amai, kumburin ciki. Idan wannan ne yawanci Idan aka chanza abinci akasamu hutu sosai da wasu yan antibiotics anasamun lafiya 🔸 *Gas,* shima yana kawo ciwon ciki na bangaren hagu saboda idan gas yashiga cikin hanyoyin ko bututun narkarda abinci zuwa hanjin takashi inda daga nan ...